masu bibiyar mu barkan mu da sake saduwa acikin shirye-shiryen mu na wannan lokaci.a yau gamu dauke da wani application mai suna "remove bg".
shi wannan application din yana baka dama ka fitar da background na hoto a wayar ka cikin sauki ba tare da ka sha wata wahala ba.
Yana dauke da duka features da zaku bukata yayin da kuke kokarin fitar da background dake cikin hoton ku.
Sannan kuma shi wannan application din zaka iya amfani da shi domin fitar kowane irin background dake a jikin hoton ka.
Na tabbata zaku amfana da wannan application sannan zaku ji dadin shi.
yadda zaku sauke application din
kuje a play store ku rubuta "remove bg" ,application din zai baiyana a saman screen wayarku sai ku danna maballin install take wayar taku zata fara sauke application din.
Ko ku danna wannan link din