Yadda zaka samu $10 a kasa da 1 hour

 

timebucks

 

 

 Kasancewar matasan mu na Arewa cin najeria an bar su baya a bangaren da suka shafi samun kudi  a yanar gizo wato online, mu ka gani cewa ya dace da mu kawo maku wata hanya ingantatta da zaku samu kudi masu yawan gaske .  A wannan tsari ba a bukatar ka saka kudin ka,KO ka turawa wani kudin ,saidai daidai fasahar ka daidai a dadin kudin zaka samu .

 

 

 

  Idan kana da accounts na social media kamar YouTube ,Facebook, Instagram ,twitter da sauran su Zaka Iya amfani da Su domin Su sama maka kudi masu yawan gaske. 

 

 

 

Misali idan kana da account a bangaren YouTube zaka iya amfani da shi domin kalllon videos da yin subscribe  da kuma like domin a biya ka.   Haka idan kana da Facebook da twitter accounts zaka iya following na account din aka bada domin a biya ka,sannan kuma akwai tsarin survey  . 

 

 

Wannan kadan kenan daga cikin hanyoyin da a kebi domin samun kudi a wannan tsarin.     Kawai Ku bi wannan link 

https://timebucks.com/?refID=222297458

din domin Kuma ku fara    Idan kana da tambaya KO Karin bayani Ku tuntube mu ta Whatsapp +2347066991975

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post

Advertisement

Advertisement