Assalamu alaikum abokai da yan'uwa da kuma masu bibiyarmu a wannan shafi .
Yau ma gamu dauke da wani application wanda zai taimaka domin ka cire duk wani kalar security a wayar Android da iPhone da keypad ,da sauran Su.
Application din yana da kyan gaske sabon fitowa a wannan shekara aka fito dashi ,babu wayar da ba zaka iya fitar da security din ta ba,indai har kayi amfani da dabarun dake cikin wannan application.
Sannan duk a cikin wannan application din Zaka iya cirewa layin ka security (SIM) cikin sauki kuma a dan kankanin lokaci.
Danna wannan link din unlock any device domin sauke Application din
