Menene gaintplay sannan taya ake samun kudi dashi?.
Gaintplay wani platform ne Wanda yake akarkashin kamfanin timebucks , Wanda duk abinda da ke akwai a timebucks to akwai Shi a Gaintplay. Kamar: survey , tasks,offer wall, watching videos,etc.
Suna da payment method sama da timebucks, da zarar kudin ka sun kai $1 zaka iya cire su a tsarin binance USD,
Idan kayi rigister zaka samu welcome bonus,idan har kabi wannan matakan:
1-ka taba Link din dake kasa sai kayi register:
https://gaintplay.com/refer/abdulmsw
2-saika sauke application din a playstore sannan sai kayi signing.
3.sai kaje a frofile page din ka sai ka nemo in aka rubuta "referrer" sai ka shigar da wannan sunan: Abdulmsw
Nan take zaka samu welcome bonus.
Ka lura idan baka bi wannan matakan ba baza su baka welcome bonus din ba.
