Abun mamaki baya karewa anan duniya,nasan za kuyi mamaki game da wannan Labari da muke dauke maku da shi.
Kasancewar mafi akasari mutane sun fi sanin dabbobi ko kuma halittu Wanda zuciyar su take a kirji KO kuma ciki,kwatsam ba zato ba tsammani sai ga shi masu bincike sun gano wata halitta wadda zuciyar ta take acikin kokon Kai.
Halittar tana rayuwa a cikin ruwa sannan tana da matukar tsayi ,halittar tayi kama da kifi Wanda ake kira da shek saidai ta wani bangaren kuma tana kama da Marin.
Ana cin dabbar ma'ana zaka iya yin farfesu da ita kamar dai yadda ku kasan zaku iya yin farfesu da kifi ko nama. A kasar hausa ana kiran sunan dabbar ko halittar da sunan "JATALLANDE" a yankin turawa ana kiran halittar da suna "SHRIMP".
MUN GODE
