Soda dama mutane na takura daga wasu mutanen yayin da wayar su take a bude ,sukan dame su da flashing da kuma sakonni marassa kangado,ko Kuma sun samu sabani da mutumen ba su so su Kara Kiran su ko aiko masu da sakonni,to ga hanyar zaku dakatar duk Wani kira ko sakonni da ba kuso su shigo a wayar ku, ta hanyar amfani Wani application Mai suna (All notification blocker).
Shi wannan application yana bada damar dakatar kowane irin kira da kuma sakonni.
Yadda Ake amfani da application din.
Zaka iya dakatar da dukkan kira ko sakonnin da zasu shigo a wayar ka/ki ko Kuma ka zabi mutumen da kake da bukatar dakatar da Kiran shi ,ko dakatar da shigowar sakonnin kadai.
Yadda zakayi download application din.
Kadanna wannan link din daka gani aka kasa ,zai dauke zuwa cikin play store domin sauke shi zuwa wayar ka.⬇️⬇️⬇️⬇️

Great
ReplyDelete