Hanyar da zaku bi domin gano website na gaskiya da kuma na damfara.

 Akasarin mutane suna fadawa tarkon Yan damfara a shafukan yanar gizo ,yayin suke kokarin siyayya a shafukan ko Kuma su masu shafukan su dauki wasu bayanan su domin cutar da su . wannan yana faruwa ne saboda su maziyarta wadannan shafukan ba su da masaniyar shafukan da suke ziyarta na Yan damfara ne .


To da daga yau matsalar ku ta zo karshe,da domin kuwa gamu dauke da Wani website wanda zai taimaka maku domin gano shafukan yanar gizo na gaskiya da na Yan damfara.

Kuma shi wannan website yardajjen website ne ma'ana an gwada ingancin shi.




Yadda Ake amfani da website din

Zaka ziyarci adireshin din website din .

Danna nan domin shiga website din

Bayan website din ya bude ,zai nuna Maka inda zaka Saka adireshin din website din da kake so ka tabbatar da ingancin shi.

Na tabbatar matuka zaku amfana da wannan website din.

Muna godiya.

1 Comments

Post a Comment
Previous Post Next Post

Advertisement

Advertisement