@Qatar-world_cup_202Tayi Saudiyya tayi dagadaga da kasar agentina a gasar cin kofin kallon kafa ta duniya Wanda ake gudanarwa a kasar Qatar .
Bayan ta zura Mata kwallaye har 2. Lionel messi ne ya Fara zurawa agentina kallo daya bugun ferati.
Saidai bayan dawowa daga hutun rabin lokaci Agentina ta kwashi kashin ta a hannu,bayan da dan wasan Saudi Arabia Saleh Al-shehri ya zura kwallo a ragar Agentina a mintuna na 48.
A mintuna na 53 Salem Al-dowsari ya sake zura Kwallo ta biyu a ragar Agentina wanda hakan ya ba Saudiyya nasara akan Agentina da ci 2-1.
