Yadda zaku samu bunos din N6000 alayin Airtel.


Barka da wannan lokacin sannan barka da zuwa shafin yana gizon mu .


Da fatan kuna Jin dadin ziyarta shafin na mu. 


Bayani ne gameda wata garabasa ta layin Airtel.




Shin ka taba ajiye sim card din ka har na tsawon kwana 15, batare kayi aiki da shi ba, idan E , to kana da damar amfani wannan tsarukan na aitel.



1-pay N100 get N2000 bonus
2-pay N200 get N2000+200MB
3-pay N500 get N6000 + 1GB
Sannan ina da Tabbacin wannan tsarin zai dauki tsawon lokaci mutum yana amfani da shi.



 Amma wani lokacin zasu iya datse wannan tsarin.
Saboda haka kaduba lokacin da nayi posting wannan shiri, idan ya dade sosai, to ba lalle bane yayi aiki.
Sannan kuma yana aiki sosai a Nijeriya.


Na tabbatar matuka zaku amfana da wannan tsarin idan kana amfani da layin Airtel 

Muna godiya .



5 Comments

Post a Comment
Previous Post Next Post

Advertisement

Advertisement