Yadda zaka taimaka ayi sahihin zabe a Nigeria a 2023

 



 
 Kasancewar zaben Nigeria na shekara ta 2023 na cigaba da matsowa. Muka Gani cewa ya dace da mu fada maku wasu da dabaru domin kuyi amfani dasu domin ku taimaka ayi sahihin zabe a najeriya na shekara Mai zuwa.
 
 
   Wani application sabo muke dauke dashi wanda dama anyi shine saboda zaben Nigeria mai zuwa .    A cikin wannan app zaku samu labarun da suka shafi zaben 2023 na Nigeria .  
 
 
 Bayan wannan zaku iya hada  kungiya sai ku wakilta mutum daya sai ya je  rumfunan zabe domin kawo maku rahoton abinda ke faruwa ta cikin wannan application din Wanda dama duka membobin kungiyar sun bude account a cikin wannan app din. 
 
 
Zasu dinga samun rohoton na shine ta hanyar bin account din shi. Sannan jam'iya zata iya amfani da app din. Sunan app din : WARD CHAT  ku danna NAN domin sauke application din.  
Post a Comment (0)
Previous Post Next Post

Advertisement

Advertisement