Assalamu alaikum
Jama'a barkan mu da sake saduwa daku a cikin na shirin mu na fasahar wannan zamani.
A yau muna dauke maku da bayani akan wani sabon application na samun followers a shafin tiktok .
A wannan application zaka iya samun followers 10k,20k,50k,100k koma fiye da haka ,sannan zaka iya samun like masu yawa a bidiyon ka na tiktok idan kayi creating din kamfen a application din.
Sannan da wannan app din zaka iya sayen tags wadanda suke tashe ta amfani da coins din daka samu a wannan app din .
yadda zaka sauke app din
ka danna wannan Link din ze kai ka zuwa playstore sai ka danna install.
Da fatan kun ji dadin bayani namu na yau.
